Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sackcloth: Frequently next the skin in deep afflictions

3 ayoyi · 21 fannoni

Ayoyi game da Frequently next the skin in deep afflictions

  1. Sa’ad da Ahab ya ji waɗannan kalmomi, sai ya yage rigarsa, ya sa rigunan makoki, ya kuma yi azumi. Ya kwanta a kayan makoki, ya kuma yi tafiya cikin sauƙinkai.

  2. Da sarki ya ji maganar macen sai ya yage rigunansa. Sa’ad da sarki yake wucewa a kan katangar birnin, sai mutane suka gan yana saye da rigar makoki a ciki.

  3. “Ina makoki saye da tsummoki na ɓoye fuskata a cikin ƙura.