Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sackcloth: Of a black colour
Ayoyi game da Of a black colour
Ina kallo yayinda ya buɗe hatimi na shida. Sai aka yi babban girgizar ƙasa. Rana ta zama baƙa kamar gwado na gashin akuya, wata kuma gaba ɗaya ya zama ja wur kamar jini,