Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sackcloth: Often with ropes on the head
Ayoyi game da Often with ropes on the head
Fadawansa suka je suka ce masa, “Mun ji an ce sarakunan Isra’ila masu jinƙai ne, bari mu sa tufafin makoki, mu ɗaura igiyoyi a wuyanmu, sa’an nan mu tafi wurin sarkin Isra’ila, wataƙila zai bar ka da rai.”