Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sackcloth: With ashes on the head
Ayoyi game da With ashes on the head
Sa’ad da Mordekai ya sami labari game da dukan abin da aka yi, sai ya yayyage rigunansa, ya sanya tsummokin makoki, ya zuba toka a kā, ya kuma shiga ciki birni yana kuka mai zafi da ƙarfi.