Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purifications: Of Israel at the exodus
Ayoyi game da Of Israel at the exodus
sai Isra’ilawa suka wuce cikin teku a kan busasshiyar ƙasa, ruwan ya zama musu katanga dama da hagu.
An yi wa dukansu baftisma ga bin Musa a cikin girgije da kuma cikin teku.