Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purifications: Of things for burnt-offerings
Ayoyi game da Of things for burnt-offerings
Sa’an nan ya yi daruna goma don wanki ya sa biyar a gefen kudu, biyar kuma a gefen arewa. A cikinsu kayan da za a yi amfani don ɗauraye hadayun ƙonawa, amma firistoci suna amfani da ƙaton kwano mai suna Teku don wanki.