Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purifications: Availed to sanctifying the flesh
Ayoyi game da Availed to sanctifying the flesh
In har akan yayyafa jinin awaki da na bijimai da kuma tokar karsanar a kan waɗanda suke marasa tsabta bisa ga al’ada, a tsarkake su yadda za su zama masu tsabta a waje,