Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purifications: Vessels in the houses of the Jews for
Ayoyi game da Vessels in the houses of the Jews for
Nan kusa kuwa akwai tulunan ruwa shida na dutse a ajiye, irin da Yahudawa suke amfani da su don tsarkakewa bisa ga al’ada, kowace kan ci gallon kusan ashirin zuwa talatin.