Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purifications: Insufficient for spiritual purification

3 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Insufficient for spiritual purification

  1. Ko da na wanke jikina duka da sabulu, na wanke hannuwana kuma da soda,

  2. duk da haka za ka jefa ni cikin ƙazamin wuri, yadda ko rigunan jikina ma za su ƙi ni.

  3. Ko da yake ka wanke kanka da sabulu ka yi amfani da sabulu mai yawa, duk da haka har yanzu tabon laifinka yana nan a gabana,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka.