Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purifications: Of Levites before consecration
Ayoyi game da Of Levites before consecration
“Keɓe Lawiyawa daga sauran Isra’ilawa, ka tsarkake su.
Ga yadda za ka tsarkake su, ka yayyafa musu ruwan tsarkakewa; ka sa su aske jikunansu duka su kuma wanke tufafinsu, ta haka za su tsarkake kansu.