Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Public Prayer: Saints delight in

2 ayoyi · 21 fannoni

Ayoyi game da Saints delight in

  1. Waɗannan abubuwa ne nakan tuna sa’ad da nake faɗin abin da yake a raina, yadda dā nakan tafi tare da taron jama’a, ina bishe su a jere zuwa gidan Allah, da sowa ta farin ciki da kuma godiya a cikin taron biki.

  2. Waƙar haurawa. Ta Dawuda. Na yi farin ciki tare da waɗanda suka ce da ni, “Bari mu tafi gidan Ubangiji.”