Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Public Prayer: Acceptable to God
Ayoyi game da Acceptable to God
waɗannan ne zan kai tsattsarkan dutsena in sa su yi farin ciki a gidana na addu’a. Hadayunsu na ƙonawa da sadakokinsu za su zama abin karɓa a bagadena; gama za a ce da gidana gidan addu’a domin dukan al’ummai.”