Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Public Prayer: Attended
Ayoyi game da Attended
Da ya ci gaba daga wurin, sai ya shiga majami’arsu,
Ya tafi Nazaret, inda aka yi renonsa. A ranar Asabbaci kuma, ya shiga majami’a kamar yadda ya saba. Sai ya miƙe don yă yi karatu.