Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Proselytes: Later called devout Greeks
Ayoyi game da Later called devout Greeks
To, akwai waɗansu Hellenawa a cikin waɗanda suka haura don su yi sujada a Bikin.
Waɗansu Yahudawa suka amince suka kuma bi Bulus da Sila, haka ma Hellenawa da yawa masu tsoron Allah da kuma manyan mata ba kaɗan ba.