Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Proselytes: Went up to the feasts

2 ayoyi · 14 fannoni

Ayoyi game da Went up to the feasts

  1. Firjiya da Famfiliya, Masar da sassa Libiya kusa da Sairin; baƙi daga Roma

  2. Saboda haka ya kama hanya, a kan hanyarsa kuwa sai ya sadu da wani mutumin Itiyofiya, wanda yake bābā, hafsa mai muhimmanci wanda yake lura da dukan ma’ajin Kandas (wanda yake nufin “sarauniyar mutanen Itiyofiya”). Mutumin nan ya tafi Urushalima ne domin yin sujada,