Skip to content

Pamphylia

5 verses

37.0000, 30.9000 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Pamphylia

  1. Firjiya da Famfiliya, Masar da sassa Libiya kusa da Sairin; baƙi daga Roma

  2. Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafos a jirgin ruwa zuwa Ferga a Famfiliya inda Yohanna ya bar su ya koma Urushalima.

  3. Bayan sun bi ta Fisidiya, sai suka zo cikin Famfiliya,

  4. amma Bulus bai ga ya kyautu ya tafi da shi ba, domin ya yashe su a Famfiliya bai kuwa ci gaba tare da su a aikin ba.

  5. Sa’ad da muka ƙetare tekun da yake sassan gaɓar Silisiya da Famfiliya sai muka sauka a Mira ta Lisiya.