Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Proselytes: To give up all heathen practices
Ayoyi game da To give up all heathen practices
Sai Isra’ilawa waɗanda suka dawo daga bauta suka ci tare da duk waɗanda suka keɓe kansu daga halin ƙazanta na Al’ummai maƙwabtansu, don su nemi Ubangiji, Allah na Isra’ila.