Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perseverance: The intercession of Christ

3 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da The intercession of Christ

  1. “Siman, Siman, Shaiɗan ya nemi izini ya sheƙe kakamar alkama.

  2. Amma na yi maka addu’a, Siman, domin kada bangaskiyarka ta kāsa. Bayan ka juyo, ka ƙarfafa ’yan’uwanka.”

  3. Ba sauran zamana a duniya, amma waɗannan a duniya suke, ni kuwa ina zuwa wurinka. Ya Uba Mai Tsarki, ka kiyaye su ta wurin ikon sunanka, sunan da ka ba ni, don su zama ɗaya kamar yadda muke ɗaya.