Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perseverance: Continuing in the faith

3 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da Continuing in the faith

  1. suna gina almajirai suna kuma ƙarfafa su su tsaya da gaske cikin bangaskiya. Suka ce, “Sai da shan wahaloli masu yawa za mu shiga mulkin Allah.”

  2. Sai ku ci gaba cikin bangaskiyarku, kuna tsaye a kafe kuma tsayayyu, ba tare da gusawa daga begen da kuka ji daga bishara ba. Wannan ita ce bisharar da kuka ji wadda aka yi shelarta ga kowace halittar da take ƙarƙashin sama, wadda kuma ni Bulus, na zama mai hidimarta.

  3. Na yi fama mai kyau, na gama tseren, na riƙe bangaskiya.