Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perseverance: Prayer
Ayoyi game da Prayer
Ku yi farin ciki cikin bege, haƙuri cikin shan wuya, aminci cikin addu’a.
A koyaushe ku kasance kuna addu’a da roƙo ta wurin ikon Ruhu ba fasawa. A kan wannan manufa ku zauna a faɗake da matuƙar naci, kuna yin wa dukan mutanen Ubangiji addu’a.