Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perseverance: Leads to increase of knowledge
Ayoyi game da Leads to increase of knowledge
Sai Yesu ya ce wa Yahudawan da suka gaskata da shi, “In dai kun riƙe koyarwata, ku almajiraina ne da gaske.
Sa’an nan za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za tă ’yantar da ku.”