Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nineveh: Jonah sent to proclaim the destruction of

4 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Jonah sent to proclaim the destruction of

  1. “Tafi babban birnin nan Ninebe ka yi mata wa’azi, saboda muguntarta ta haura zuwa gabana.”

  2. Sa’an nan sai maganar Ubangiji ta zo wa Yunana sau na biyu.

  3. “Tafi babban birnin nan Ninebe, ka yi masa shelar saƙon da na ba ka.”

  4. A rana ta fari, Yunana ya kama tafiya yana ratsa birnin. Sai ya yi shela cewa, “Nan da kwana arba’in za a hallaka Ninebe?”