Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nineveh: Being taken while people were drunk
Ayoyi game da Being taken while people were drunk
Za su sarƙafe a ƙaya, za su kuma bugu da ruwan inabinsu; za a laƙume su kamar busasshiyar ciyawa.
Ke ma za ki bugu, za ki ɓuya. Ki kuma nemi mafaka daga wurin abokin gāba.