Amittai
Ayoyin da suka ambaci Amittai
Shi ne ya maido da iyakokin Isra’ila daga Lebo Hamat zuwa Tekun Araba, bisa ga maganar Ubangiji, Allah na Isra’ila, da ya yi ta bakin bawansa Yunana ɗan Amittai, annabi daga Gat-Hefer.
Maganar Ubangiji ta zo wa Yunana ɗan Amittai cewa,