Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nineveh: Destruction of its idols

2 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Destruction of its idols

  1. Ubangiji ya ba da umarni game da ke Ninebe, “Ba za ki sami zuriyar da za tă ci gaba da sunanki ba. Zan rurrushe siffofin da kuka sassaƙa da kuma gumakan da kuka ƙera gumakan da suke a cikin haikalin allolinku. Zan shirya kabarinki, domin ke muguwa ce.”

  2. An umarta cewa birnin za tă tafi bauta, za a kuma yi gaba da su. Bayi ’yan mata suna kuka kamar tattabaru suna buga ƙirjinsu.