Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nineveh: Full of joy and carelessness
Ayoyi game da Full of joy and carelessness
Birnin da yake harka ke nan da take zaune lafiya. Ta ce wa kanta, “Ni ce, kuma babu kamata.” Dubi irin kangon da ta zama mana, mazaunin namun jeji! Duk wanda ya wuce ta sai ya yi mata tsaki yana kaɗa kai.