Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nineveh: The ancient capital of Assyria
Ayoyi game da The ancient capital of Assyria
Saboda haka Sennakerib sarkin Assuriya ya tā da sansanin ya kuma janye. Ya koma Ninebe ya zauna a can.
Saboda haka Sennakerib sarkin Assuriya ya janye. Ya koma zuwa Ninebe ya zauna a can.