Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meekness: Precious in the sight of God
Ayoyi game da Precious in the sight of God
Maimakon haka, kyanku ya kamata yă zama ainihi na halinku na ciki, kyan da ba ya koɗewa na tawali’u da kuma na natsattsen ruhu, wanda yake mai daraja a gaban Allah.