Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meekness: Answer for their hope with
Ayoyi game da Answer for their hope with
Sai dai a cikin zukatanku ku keɓe Kiristi a matsayin Ubangiji. A kullum, ku kasance a shirye ku ba da amsa ga duk wanda yake neman ku ba da dalilin wannan begen da kuke da shi. Amma ku yi wannan cikin tawali’u da ladabi,