Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meekness: A fruit of the Spirit
Ayoyi game da A fruit of the Spirit
Amma amfanin da Ruhu yake bayar shi ne ƙauna, farin ciki, salama, haƙuri, kirki, nagarta, aminci,
sauƙinkai, da kuma kamunkai. Ai, ba ruwan Doka da waɗannan abubuwa.