Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Consolation Under Affliction: To those deserted by friends

8 ayoyi · 22 fannoni

Ayoyi game da To those deserted by friends

  1. Ko da mahaifina da mahaifiyata sun yashe ni, Ubangiji zai karɓe ni.

  2. Har abokina na kurkusa, wanda na amince da shi, wanda muke cin abinci tare, ya juya yana gāba da ni.

  3. Amma kai, ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai, ka tā da ni, don in sāka musu.

  4. Na sani kana jin daɗina, gama abokin gābana ba zai ci nasara a kaina ba.

  5. Cikin mutuncina ka riƙe ni ka sa ni a gabanka har abada.

  6. Ba zan bar ku marayu ba; zan zo wurinku.

  7. “In duniya ta ƙi ku, ku san cewa ta fara ƙin na ne.

  8. Da ku na duniya ne, da ta ƙaunaci abinta. Kamar yadda yake, ku ba na duniya ba ne, na zaɓe ku daga duniya, shi ya sa duniya take ƙinku.