Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Consolation Under Affliction: Saints should administer to each other
Ayoyi game da Saints should administer to each other
Saboda haka ku ƙarfafa juna da waɗannan kalmomi.
Saboda haka ku ƙarfafa juna ku kuma gina juna, kamar dai yadda kuke yi.
Muna kuma gargaɗe ku, ’yan’uwa, ku gargaɗe waɗanda suke zaman banza, ku ƙarfafa masu raunanar zuciya, ku taimaki marasa ƙarfi, ku yi haƙuri da kowa.