Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Consolation Under Affliction: To the persecuted
Ayoyi game da To the persecuted
Allah madawwami shi ne mafakarka, a ƙarƙashina kuma madawwamin hannuwa ne. Zai kore abokin gābanka a gabanka, yana cewa, ‘Ka hallaka shi!’