Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Consolation Under Affliction: Through the Holy Scriptures
Ayoyi game da Through the Holy Scriptures
Ta’aziyyata cikin wahalata ita ce alkawarinka yana kiyaye raina.
Bari ƙaunarka marar ƙarewa tă yi mini ta’aziyya, bisa ga alkawarinka ga bawanka.
Gama duk abin da aka rubuta a dā an rubuta ne domin yă koya mana, don ta wurin jimrewa da kuma ƙarfafawar Nassosi mu kasance da bege.