Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Consolation Under Affliction: Under the infirmities of age
Ayoyi game da Under the infirmities of age
Kada ka yar da ni sa’ad da na tsufa; kada ka yashe ni sa’ad da ƙarfina ya ƙare.
Ko sa’ad da na tsufa da furfura, kada ka yashe ni, ya Allah, sai na furta ikonka ga tsara mai zuwa, ƙarfinka ga dukan waɗanda suke zuwa.