Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Circumcision

79 ayoyi · 58 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Wannan rarrashin da ake muku ba daga wanda ya kira ku ba ne.

  2. “Ɗan yisti kaɗan ne yake gama dukan curin burodi.”

  3. Ina da tabbaci cikin Ubangiji cewa ba za ku bi wani ra’ayi dabam ba. Wannan da yake rikita ku za a hukunta shi, ko shi wane ne.

  4. ’Yan’uwa, da a ce har yanzu ina wa’azin kaciya ne, to, me ya sa ake tsananta mini har yanzu? In haka ne, ashe, an kawar da abin da yake sa tuntuɓe game da gicciye ke nan.