Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Circumcision: Child named at the time of
Ayoyi game da Child named at the time of
Ibrahim ya sa wa ɗan da Saratu ta haifa masa suna Ishaku.
Sa’ad da ɗansa Ishaku ya kai kwana takwas da haihuwa, sai Ibrahim ya yi masa kaciya, kamar yadda Allah ya umarce shi.