Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Circumcision: First performed on Abraham and his family

4 ayoyi · 58 fannoni

Ayoyi game da First performed on Abraham and his family

  1. Ibrahim yana da shekara tasa’in da tara sa’ad da aka yi masa kaciya,

  2. Ishmayel ɗansa kuma yana da shekara goma sha uku.

  3. Aka yi wa Ibrahim da ɗansa Ishmayel kaciya a rana ɗaya.

  4. Aka yi wa kowane namiji a gidan Ibrahim kaciya, da waɗanda aka haifa a gidansa, da waɗanda aka sayo da kuɗi daga baƙo.