Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Circumcision: In the presence of the family, &c
Ayoyi game da In the presence of the family, &c
Maƙwabtanta da ’yan’uwanta suka ji cewa Ubangiji ya nuna mata jinƙai mai yawa, suka kuma taya ta farin ciki.
A rana ta takwas, sai suka zo don a yi wa yaron kaciya, dā za su sa masa sunan mahaifinsa Zakariya ne,
amma mahaifiyar yaron ta ce, “A’a! Za a ce da shi Yohanna.”
Sai suka ce mata, “Ba wani a cikin danginku mai wannan suna.”