Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Children: Prosperity of, greatly depended on obedience of parents
Ayoyi game da Prosperity of, greatly depended on obedience of parents
Waƙar haurawa. Masu albarka ne dukan masu tsoron Ubangiji, waɗanda suke tafiya a hanyoyinsa.
Za ka ci amfanin aikinka; albarku da wadata za su zama naka.
Matarka za tă zama kamar kuringar inabi mai ’ya’ya a cikin gidanka; ’ya’yanka maza za su zama kamar tohon zaitun kewaye da teburinka.