Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Children: A blessing
Ayoyi game da A blessing
’Ya’ya maza gādo ne daga Ubangiji, yara lada ne daga gare shi.
Kamar kibiyoyi a hannun jarumi haka ’ya’ya mazan da aka haifa wa mutum a ƙuruciya.
Mai albarka ne mutumin da korinsa sun cika da su. Ba za a kunyata su ba sa’ad da suke ƙarawa da abokan gābansu a ɗakin shari’a.