Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Children: God's care of

5 ayoyi · 102 fannoni

Ayoyi game da God's care of

  1. “Kada ku ci zalin gwauruwa, ko maraya.

  2. In kuka yi haka, idan kuma suka yi kuka gare ni, zan ji kukansu.

  3. Zan husata, in kuma kashe ku da takobi; matanku kuma, su ma su zama gwauraye, ’ya’yanku kuwa su zama marayu.

  4. Kakan ji, ya Ubangiji sha’awar mai shan wahala; kakan ƙarfafa su, ka kuma saurari kukansu,

  5. kana kāre marayu da waɗanda aka danne, domin mutum, wanda yake na duniya kada ƙara haddasa wata razana.