Skip to content

Bashan

52 verses

32.8000, 35.9300 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Bashan

Tace bisa littafi
  1. Yakan tsawata wa teku yă kuma busar da shi; yakan sa dukan koguna su kafe. Bashan da Karmel sun yi yaushi tohon Lebanon kuma ya koɗe.

  2. Yi kuka, ya itacen fir, gama itacen al’ul ya fāɗi; itatuwa masu daraja sun lalace! Ku yi kuka, ku itatuwan oak na Bashan; an sassare itatuwan babban kurmi!