Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zeal: Christ an example of
Ayoyi game da Christ an example of
gama himma da nake yi wa gidanka yana ƙunata, kuma zagi na masu zaginka yana fāɗuwa a kaina.
Sai almajiransa suka tuna cewa a rubuce yake, “Himma saboda gidanka zai cinye ni.”