Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zeal: Ungodly men sometimes pretend to

2 ayoyi · 21 fannoni

Ayoyi game da Ungodly men sometimes pretend to

  1. Yehu ya ce, “Zo tare da ni ka ga himmata saboda Ubangiji.” Sa’an nan ya sa suka tafi tare cikin keken yaƙinsa.

  2. “Kaitonku, malaman dokoki da Farisiyawa, munafukai! Kukan yi tafiye-tafiye zuwa ƙasashe, ku ƙetare teku don ku sami mai tuba ɗaya, sa’ad da ya tuba kuwa, sai ku mai da shi ɗan wuta fiye da ku, har sau biyu.