Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zeal: Exhortation to
Ayoyi game da Exhortation to
Kada ku zama marasa himma, sai dai masu himma a ruhaniyarku, kuna bauta wa Ubangiji.
Waɗanda nake ƙauna su nake tsawata wa, nake kuma horo. Saboda haka ka yi himma ka tuba.