Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tribute: Persons enroled for, in the native place of their tribe and family

3 ayoyi · 24 fannoni

Ayoyi game da Persons enroled for, in the native place of their tribe and family

  1. Sai kowa ya koma garinsa don a rubuta shi.

  2. Saboda haka Yusuf ma ya haura daga Nazaret a Galili zuwa Yahudiya, ya tafi Betlehem garin Dawuda, don shi daga gida da kuma zuriyar Dawuda ne.

  3. Ya tafi can don a rubuta shi tare da Maryamu, wadda aka yi masa alkawari zai aura, tana kuwa da ciki.