Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tribute: By Arabians to Jehoshaphat
Ayoyi game da By Arabians to Jehoshaphat
Waɗansu Filistiyawa suka kawo wa Yehoshafat kyautai da azurfa a matsayin haraji, Larabawa kuwa suka kawo masa garkuna, raguna dubu bakwai da ɗari bakwai da kuma awaki dubu bakwai da ɗari bakwai.