Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tribute: Was resisted by the Galilaeans under Judas of Galilee
Ayoyi game da Was resisted by the Galilaeans under Judas of Galilee
A yanzun fa, akwai waɗansu da suka kasance a lokacin can, suka ba Yesu labarin Galiliyawa da Bilatus ya gauraye jininsu tare da jinin hadayunsu.
Bayansa, Yahuda mutumin Galili ya ɓullo a kwanakin ƙidaya, ya jagoranci mutane cikin tawaye. Shi ma aka kashe shi, dukan mabiyansa kuma aka watsar da su.