Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tribute: Priests and Levites exempted from
Ayoyi game da Priests and Levites exempted from
Ku kuma san cewa, ba ku da ikon sa firistoci, da Lawiyawa, da mawaƙa, da masu tsaron ƙofofin haikali, da masu aiki a gidan Allah, ko waɗansu masu aiki a haikali su biya haraji, ko kuɗin shiga.